Zogale
Appearance
ZogaleZogale (help·info) Wani ganyene da ake sarrafa shi a matsayin miya kuma ana kwadashi a matsayin abincin marmari. Zogale yawancin Hausawa suke amfani dashi sanna sun ɗaukeshi a mtsayin ganye daga cikin ganyeyyakin da suke magani gajikin ɗan adam.[1][2]
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.98. ISBN 9789781601157.
- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,98