Jump to content

Zuci-zuci

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Zuci-zuci About this soundZuci-zuci  shine mutum yasa wani abu a ranshi da yake so yayi ko tunani.[1] [2] [3]

Misalai

[gyarawa]
  • Ina zuci-zuci na fada ma abokina biki amma na manta

Manazarta

[gyarawa]