Jump to content

Zumbur

Daga Wiktionary

Zumbur About this soundZumbur  kalma mai bayyana tashi jikin sauri.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Lado zumbur ya mike daya batun rasuwar abokinsa

Manazarta

[gyarawa]