Jump to content

Zuru-zuru

Daga Wiktionary

Zuru-zuru About this soundZuru-zuru  shine kamar Abu ya samu mutum ya kasa komai ya tsaya yana zazzare ido.[1] [2] [3]

Misalai

[gyarawa]
  • Audu yayi zuru-zuru bayan an damfare shi
  • Dalibai sunyi zuru-zuru suna jiran sakamakon jarabawa

Manazarta

[gyarawa]