Jump to content

adirisai

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Adiresai na nufin jam'in adireshi, wato sama da adireshi guda ɗaya to ana kiran shi adiresai

Suna

[gyarawa]

adirīsai

  1. jam'i: adirēshī[1]

Manazarta

[gyarawa]
  1. Bargery, G. P. A Hausa-English Dictionary and English-Hausa Vocabulary. 2nd ed. Zaria, Nigeria: Ahmadu Bello U, 1993. 1229.