Jump to content

afrilu

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

AfriluAbout this soundAfrilu dayane daga cikin jerin sunayen watannin, kuma shine wata na hudu.

Misali[gyarawa]

  • Fati sai watan Afrilu zata zo.
  • Bikin Musa a watan Afrilu ne.

fassara

  • Turanci: April
  • Larabci: أبريل