Aiki

Daga Wiktionary
(an turo daga aiki)

Hausa[gyarawa]

Aikatau[gyarawa]

AikiAbout this soundAiki  Na nufin jinga ko yin wani abu bisa yarjejeniyar biyan kuɗi ko ladan aiki.

Misali[gyarawa]

  • Zamu gonar malam aiki.
  • Gidan aiki na ne suka aike ni.

English[gyarawa]

Work

Suna[gyarawa]

aikī ‎(s.n., jm. ayyukā)

Fassara[gyarawa]

Manazarta[gyarawa]

  1. Iwuọha-Ụzọdịmma da Attahir Umar Sanka, Suleiman Hamisu, Ogunyika B. Olanrewaju, Adebisi Bepo. An Introduction to Hausa, Igbo, Yoruba Grammar: for Schools and Colleges. Abeokuta, Nigeria: Goad Educational Publisher, 1996. 9.
  2. Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 2.