Jump to content

akwiya

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Akuya wato dabba ce wacce kusan take rayuwar ta a cikin mutane.

Noun[gyarawa]

akwiya f, pl. awaki

Misali[gyarawa]

  • Ya siyo akwiya domin yayi kiwo

Pronunciation[gyarawa]

Derived terms[gyarawa]

Translations[gyarawa]

English: goat

French: chèvre f

German: Ziege f

Malaysian:kambing

Proverbs[gyarawa]

Akwiya ta yi wayo da yankekken kunne.