aljihu

Daga Wiktionary

Hausa =[gyarawa]

Aljihu waje ne da ake aje abubuwa musamman kudi a jikin riga da kuma wanda.

Asali[gyarawa]

Larabci: جَيْب ‎(jayb)[1]

Suna[gyarawa]

aljīhū ‎(n., j. aljīhuna)[2]

  • Malami ya karɓa ya zuba a aljihunsa

Fassara[gyarawa]

Manazarta[gyarawa]

  1. Robinson, Charles Henry. Dictionary of the Hausa Language. Cambridge: University Press, 1913. 11.
  2. Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 6.