almajiri
Appearance
Hausa
[gyarawa]Asalin Kalma
[gyarawa]Kalman almajiriAlmajiri (help·info) Ta samo asali ne daga harshen Larabci (almuhajir).
Furuci
[gyarawa]Suna (n)
[gyarawa]Kalmar almajiri na nufin mai neman ilimi,ko mai neman sani.to amman yanzun ana amfani da ita ga mai karamin karfi dake neman taimako ko kuma agaji.
Misali
[gyarawa]- Almajiri yana bara
- Almajiri yaje makaranta karatu
Fassara
[gyarawa]- Turanci (English): beggar[1]
- Larabci (Arabic): shahadhun - شحاذ[2]
- Faransanci (French): gueux (m), gueuse (f)[3]
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. ISBN 9789781601157.
- ↑ BEGGAR - Translation in Arabic - bab.la". en.bab.la. Retrieved 3 January 2022.
- ↑ Translate beggar from English to French". www.interglot.com. Retrieved 3 January 2022.