Aro
Borrow
Aro wata kalmace da Hausawa suke anfani da ita wajan anfana da wani abu wanda ba nasu ba awajan abokin zama ko makwabchi da nufin za'a dawo da shi idan an gama amfanin da shi.