asibiti
Appearance
Hausa
[gyarawa]Asibiti guri ne da ake kwantar da marasa lafiya domin neman magani ta hanyar kula da mara lafiya tare da shan magani karkashin kulawar likita
Misali
[gyarawa]- Zamuje asibiti gaida mara lafiya
- Likitocin asibitin kwararru ne
Asali
[gyarawa]Turanci: hospital
Suna
[gyarawa]Fassara
[gyarawa]- Bolanci: azibiti[1]
- Faransanci: hôpital
- Harshen Portugal: hospital
- Ispaniyanci: hospital
- Larabci: مُسْتَشْفًى (mustašfan)
- Ngamanci: janar[2]
- Turanci: hospital[3][4]
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Gimba, Maina, da Russell G. Schuh. Bole-English-Hausa dictionary: and English-Bole wordlist. Oakland: University of California Press, 2014. 272.
- ↑ Dole, Jibir Audu Janga, da Umaru Mamu Goge, Isa Adamu Gashinge. Ngamo-English-Hausa dictionary. 2nd ed. Oakland: University of California Press, 2014. 43.
- ↑ Abraham, Roy Clive. Dictionary of the Hausa language. London: University of Oxford Press, 1962. 39.
- ↑ Awde, Nicholas, Ahmad, da Malam Barau. "21st century" Hausa: an English-Hausa classified word list. London: Centre for African Language Learning, 1987. 112.