auduga
Appearance
Hausa
[gyarawa]AudugaAuduga (help·info) Nau'in amfanin gona ce da ake shukawa domin sarrafata ta zama tufafi ko kuma zare da dai sauransu.
Suna
[gyarawa]audugā (t.)
- 22 May 2015, "Gyara fatarki da zuma", Aminiya:
- A samu auduga a tsoma a hadin sannan a shafa a fatar jiki inda akwai gashi.
Misali
[gyarawa]- Baban mu auduga ya shuka bana
- Lokacin da naje kamfanin hada tufani sai naga da auduga ake haɗa yaduka da atamfa
Fassara
[gyarawa]- Bolanci: lōlo[1]
- Faransanci: coton
- Harshen Portugal: algodão
- Ispaniyanci: algodón
- Larabci: قُطْن (quṭn), قُطُن (quṭun)
- Turanci: cotton[2][3]
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Gimba, Maina, da Russell G. Schuh. Bole-English-Hausa Dictionary: and English-Bole Wordlist. Oakland: University of California Press, 2014. #.
- ↑ Awde, Nicholas, Ahmad, da Malam Barau. "21st century" Hausa: an English-Hausa Classified Word List. London: Centre for African Language Learning, 1987. 35.
- ↑ Bargery, G. P. A Hausa-English Dictionary and English-Hausa Vocabulary. 2nd ed. Zaria, Nigeria: Ahmadu Bello University Press, 1993. 43.