Jump to content

azazzala

Daga Wiktionary

Azazzala tana nufin takurawa a kan wani abu.

Misali

[gyarawa]
  • Danladi akwai shi da azazzala a wajen aiki.