Ba'a wata kalma ce da Hausawa suke anfani da ita wajan barkwanci tsakanin ƴaƴa da iyayansu ko kuma jikoki da kakaninsu.