badoBado (help·info) Tsiro ne wanda yake fita kan ruwa kamar kainuwa amma shi yana 'ya'ya kamar gero.
* Yaro ya tsinko Bado. * Tsiron Bado yana kama da na kainuwa.