bahu

Daga Wiktionary

Bahu ko "'Buhu"' wani mazubi ne da ake zuba kayayyakin da suka danganci kwaya da gari, kamar masara, gero, wake, fulawa, sukari da dai sauransu.