banki
Appearance
Hausa
[gyarawa]Banki Guri ne da ake hada-hada ta kudi, musamman aje su dama cire su. Bakin dai ya kasance wajen mu'amullar kuɗi a koda yaushe.
Asali
[gyarawa]Turanci: bank
Suna
[gyarawa]- 5 Disamba 2015, "An tuhumi Firaministan Malaysia da cin hanci", BBC Hausa:
- Mujallar ta rawaito cewa an tura fiye da dala miliyan ɗari shida cikin asusun ajiyar banki na Firaministan.
Fassara
[gyarawa]- Bolanci: banki
- Faransanci: banque s.t.
- Harshen Portugal: banco s.n.
- Harshen Swahili: benki
- Ispaniyanci: banca s.t.
- Larabci: مَصْرِف (maṣrif) s.n., بَنْك (bank) s.n.
- Turanci: bank[1][2][3]
Bolanci
[gyarawa]Suna
[gyarawa]bankì[4]
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Awde, Nicholas, Ahmad, da Malam Barau. "21st century" Hausa: an English-Hausa Classified Word List. London: Centre for African Language Learning, 1987. 15.
- ↑ Bargery, G. P. A Hausa-English Dictionary and English-Hausa Vocabulary. 2nd ed. Zaria, Nigeria: Ahmadu Bello University Press, 1993. 78.
- ↑ Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 17.
- ↑ Gimba, Maina, da Russell G. Schuh. Bole-English-Hausa Dictionary: and English-Bole Wordlist. Oakland: University of California Press, 2014. #.