bare

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bare ma'anar wannan Kalmar shine wani abu wanda ya kife ko ya zube ba tare da anaso ba

Misali[gyarawa]

  • Zaharaddini ya debo ruwa a kwano ya bare

Bare ma'anar wannan Kalmar shine cire wani abu wanda yake a kunshe ko kuma bude wani abu wanda yake a cikin kwanso

Misali[gyarawa]

  • Zaharaddini ya bare gyada