Jump to content

barima

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

bayani

[gyarawa]

barima shi ne kuma ɗan ƙaramin ɗankunne Wanda mata suke sakawa baya anyi musu huje.

Misali

[gyarawa]
  • Mama yasiyo ma Asiya barima.
  • Ansaka ma jariri barima.