barkono

Daga Wiktionary
Barkono a shanye

Barkono About this soundBarkono  Wani sinadarin kayan lambune da ake yin yaji dashi.[1] [2] Akan yi amfani da barkono awurin cin abinci domin dan dano mai dadi, domin abinci yayi yaji

Misalai[gyarawa]

  • Zan shanya barkono nan a rana anjima in daka yaji dashi na ci abinci
  • Danyen barkono baya dakuwa

Karin Magana[gyarawa]

  • Buhun barkono kafi ƙarfin mai shika.

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,126
  2. https://hausadictionary.com/barkono