Jump to content

batu

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

batu ainihin ginshikin abu

Suna[gyarawa]

bàtū ‎(n., j. batūtuwā)

  • Isma'il, Aliyu da Sagir Muhammad. Tarihin Shehu Shagari. Kaduna: M & I Essence Publishers, 2003. 233.
Suka kuma tsame hannayensu daga muhawarorin majalisar a game da wannan batu...
  • Umar, Mohammed. Amina. Zaria, Nigeria: Ahmadu Bello University Press, 2009. 117.
Ina son in tuno maku wasu batutuwa biyu da aka samu daga Larabawa...
  • 20 Yuni 2013, "Brazil ta shiga rudani", BBC Hausa:
...gabannin jerin zanga-zangar da aka shirya yi a kan batutuwa da dama.

Fassara[gyarawa]

Manazarta[gyarawa]

  1. Awde, Nicholas, Ahmad, da Malam Barau. "21st century" Hausa: an English-Hausa Classified Word List. London: Centre for African Language Learning, 1987. 30.
  2. Bargery, G. P. A Hausa-English Dictionary and English-Hausa Vocabulary. 2nd ed. Zaria, Nigeria: Ahmadu Bello University Press, 1993. 95.