Bauta Bauta (help·info) na nufin yiwa Allah dukkan abunda ya shar'anta.a wata fassarar kuma tana nufin yiwa wani, wata ko wani abun hidima.