Jump to content

bijimi

Daga Wiktionary

hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

Bijimi shine rikakken namijin sa.

Suna jam'i. Bijimai

About this soundBijimi 

Misali[gyarawa]

  • wannan san sunriƙa sosai gaskiya sunzama bijimai.