Jump to content

birgediya

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

birgediya yana nufin babban hafsan soja wanda yake kula da birget.

Misali

[gyarawa]
  • Birgediya ya ƙaraso.
  • Goga yaga birgediya.
  • Dawuda ya zama birgediya.