buda
Appearance
Hausa
[gyarawa]Bayani
[gyarawa]Buda abinda da ake nufi da wannan Kalmar shine fadada wani abu ko Kara mashi girma sosai
Misali
[gyarawa]- Na buda asusun Baki na
Fassara
[gyarawa]- English: expanding
Buda abinda da ake nufi da wannan Kalmar shine wani irin kakar magurji ne da mata keyi wajen tusa tozali ko