Jump to content

chefane

Daga Wiktionary

Chefane:Suna/Aiki. Kalmace da ke nuni siyayya kayan miya ko kayan da ake amfani Ni da su yau da kullum.

Suna[gyarawa]

Nayi chefanen kayan abinci

Aiki[gyarawa]

Fatima tayi chefanen kayan sawa