Jump to content

cida

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

cida sunane da maguzawa suke amfani dashi. Ana sakama yaronda aka haifa lokacin girbin dawa.

Misali

[gyarawa]
  • Cida yazo jiya.