Jump to content

citta

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Citta Wani nau'i ne da ke anfani dashi wajen kayan kamshi yakasu kashi biyu akwai citta mai yatsu akwai mara yatsu. Akwai danyen shi akwai bushashshe.