cizgo

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

cizga nanufin tsinka abu ta hanyar amfani da ƙarfi.

Misali[gyarawa]

  • Bashir ya cizgo ledan cizo.
  • Mustafa ya cizgo mangwaro