cudawa
Appearance
Hausa
[gyarawa]Bayani
[gyarawa]cudawa wannan Kalmar tana nufin duk wani abu da zaka wanwanke da hannu kasa lungu da sako na kowane wuri
Misali
[gyarawa]- Auwal Yana cudawa ko Ina da ina
Cudawa abinda da ake nufi da wannan Kalmar shine had wani abu wuri guda ko gamawa shi
Misali
[gyarawa]Zainab tana cudawa da kasuwa da karatu