Jump to content

cusa

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

Cusa abinda da ake nufi shine wani abu da aka dauka batare da an shirya ba aka sa ciki

Misali

[gyarawa]
  • Hassan ya cusa kaya babu shiri