dame

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Same shi ne tattara zangarkun dawa ko gero ko kuma maiwa a yi mashi dauri daya, daurin da zai iya yin kwano goma ko makamancin haka.

Misali[gyarawa]

Fassara[gyarawa]

Manazarta[gyarawa]