daro

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Hausa[gyarawa]

bayani[gyarawa]

daro dayane daga cikin kayan aikacegi-aikacen gida, sannan kuma yanada faɗi kamar baho amma shi holoƙone ko ƙarfe.

Misali[gyarawa]

  • fati tasaka nama a daro.
  • yayi wanki da daro jiya