Jump to content

dasashi

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

dasashi About this soundDasashi  shine jan manan dake cikin babi Wanda ya riƙe haƙora.

Misali

[gyarawa]
  • likitoci sunce sai an ciko dasashi.
  • Hakoran tsohon sun zube kawai saura dasashi.