daudawa
Appearance
Hausa
[gyarawa]Dauadawa wani sidari ne daga cikin sinadaren kayan miya da ake amfani da shi a wajen sarrafa miya. An fi anfani da daudawa a miyar kuka, kubewa (busassa da danya), taushe, kalkashi, yakuwa da dai sauransu. Akan yi amfani da daudawa a fate-fate.