deliver

Daga Wiktionary
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
  • 1 Deliver = kai sako. The messenger delivered the letter the following day. Washe gari dan aiken ya kai wasikar.
  • 2 Deliver = ceci.
  • 3 Deliver = yi jawabi. He delivered a stunning speech. Yayi jawabi mai tsima jiki.
  • 4 Deliver = ?