Jump to content

dimokaraɗiyya

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

demokradiyya Wani irin salon mulki ne wanda yake Bama kowane ɗan ƙasa dama da yazaɓa ra'ayin shi, kuma yana da ruwa da tsaki a dukkanin abubuwan da kuma za a zartar a majalisa, ta hanyar wakilci ɗan majalisar dokokin da ya tura.

Misali

[gyarawa]
  • Yanzun a Nigeria mulkin dimokaraɗiyya akeyi
  • Natsana wannan demokradiyyar wallahi
  • Demokradiyya adon ƙasa.

fassara

  • Larabci:دموقراطية
  • Turanci: democracy