doya
Appearance
Hausa
[gyarawa]Doya abinci ce da ake shukawa a gona domin amfani ko cinta.
Misali
[gyarawa]- Yau ana mana shinkafa da miya da Kuma doya
- Inasan doya soyayya da kwai
Suna
[gyarawa]Fassara
[gyarawa]- Faransanci: igname
- Harshen Portugal: inhame
- Karekare: dauya[1]
- Katafanci: a̱cyi
- Larabci: يَام (yām)
- Turanci: yam[2][3][4]
- Yarbanci: iṣu, iyán
Bolanci
[gyarawa]Suna
[gyarawa]dōya[5]
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Tikau, Abubkar Idris da Ibrahim Yusuf. Karekare-English-Hausa dictionary. 2nd ed. Potiskum, Yobe State: Ajami Press, 2009. 19.
- ↑ Abraham, Roy Clive. Dictionary of the Hausa language. London: University of Oxford Press, 1962. 226.
- ↑ Awde, Nicholas, Ahmad, da Malam Barau. "21st century" Hausa: an English-Hausa classified word list. London: Centre for African Language Learning, 1987. 53.
- ↑ Newman, Roxana M. An English-Hausa dictionary. New Haven: Yale University Press, 1990. 311.
- ↑ Gimba, Maina, da Russell G. Schuh. Bole-English-Hausa dictionary: and English-Bole wordlist. Oakland: University of California Press, 2014. 54.