duk

Daga Wiktionary

Duk kalma ce da ake amfani da ita a wajen nuna jimillar komai da komai.


Turanci[gyarawa]

All


Misali[gyarawa]

  • Duk ajin babu Wanda ya yi fashi a yau.