eh

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

kalma ce da ake amfani da ita wajen bada amsa a kan abinda yake daidai da tambayar da aka yi.


A Turanci[gyarawa]

Yes

Misali[gyarawa]

  • Ka je makaranta jiya ? Eh.
  • Za ka ci abinci yanzu ? Eh.