Jump to content

fahimta

Daga Wiktionary

FahimtaAbout this soundFahimta  Yana nufin gane abu yadda ya kamata.

Fassara turanci: Understanding

Misali

[gyarawa]
  • Daliban suna fahimta darasin sosai.
  • Ban fahimta wannan maganan nakaba.
  • Yakamata ka fahimta abinda jama'a suke cemaka mana.