Jump to content

falle

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

falle shine takarda guda daya wacce take kunshe a cikin littafi ko a wajen shi, falle yana dauke da shafuka biyu.

jam'i fallaye ko falle

Misali[gyarawa]

  • Falle guda kawai na karanta a littafin labarin.
  • Na tsinci fallen takardar a kan haya.