Jump to content

farau-farau

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

bayani

[gyarawa]

farau-farau daya ne daga cikin abubuwan sha na hausawa tun tale-tale. Ana yin shine da fura ko kunu sai asaka mishi ruwa bayan ya fara tsami ko yana da kauri.

Misali

[gyarawa]
  • Ado yasha farau-farau yana bacci
  • Inada farau-farau adaki