fargaba

Daga Wiktionary

Fargaba Na nufin jin tsoro akan abunda zai iya faruwa Mara daɗi.

Misali[gyarawa]

  • Wallahi fargaba nake akan maganar da yake so ya faɗa mini.