Jump to content

farin ciki

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Asalin Kalma

[gyarawa]

Wata kila kalmar farin ciki ta samo asali ne daga kalmomin Hausa fari da ciki.

Furuci

[gyarawa]

Suna (n)

[gyarawa]

Farin ciki shi ne jin dadin wani abu da ya faru ga mutum.[1]

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci (English): Happy
  • Larabci (Arabic): سرور

Manazarta

[gyarawa]
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.