Jump to content

faskeke

Daga Wiktionary

Faskeke shi ne abinda yake da fadin gaske ta hanyar kallon shi da idanu.

Misali

[gyarawa]
  • Wannan takalmin faskeke ne.