Jump to content

fatsa

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

FatsaAbout this soundFatsa  Ita ƙugiya ce guda ɗaya ko biyu ake ɗaurawa a jikin sanda, sai a lanƙaya wani abincin da aka san kifi yana so, da zarar ya haɗiyi wannan abinci sai ƙugiyar nan ta maƙale masa a wuya, sai a fizgo da ƙarfi a wullo shi wajen ruwa a kama.

Misali

[gyarawa]
  • Bani fatsa insaka aruwa ko na dace.
  • Gaskiya tana da kyau

A wasu harsunan

[gyarawa]