Jump to content

fiffike

Daga Wiktionary
Fiffiken Tsuntsu

Fiffike About this soundFiffike  wata gaba ce a jikin tsuntsaye da ya ke tamkar hannu a gare su wanda ya ke taimaka masu wajen tashi sama.

Misalai

[gyarawa]
  • Wannan tsontsowan takasa tashi saboda anhar beta aƙafa.
  • Fiffiken tantabarana yakarye haryanzu bata tashi.