fitila

Daga Wiktionary
fitila

Fitila About this soundFitila  Wata na'ura ce wadda ake amfani da ita domin haska wurin dayake da duhu ko domin samar da haske.

fassara[gyarawa]

Turanci Torch Light larabciمصباح الكهرباءى/ضوء

misalai[gyarawa]

  • yaro ya haska fitila..
  • Ɗakin babana babu haske saboda babu fitila.